إعدادات العرض
Sallah
Sallah
3- Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
7- Wanda ya sallaci sallar Asuba, to, zai kasance cikin alƙawarin Allah
9- Duk wanda ya bar sallar la’asar, to, aikinshi ya ɓaci
10- Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
12- An umarceni in yi sujjada akan gabbai bakwai
14- Ya Ubangiji Kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, Ka ɗaukaka ya ma’abocin girma da karamci
15- Ka yi Sallah a tsaye, idan ba za ka iya ba, to, a zaune, idan ba za ka iya ba, to, a ɓarin jiki
16- shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa
17- An gina musulunci abisa abubuwa biyar
21- Wanda ya manta wata sallah, to, ya sallaceta idan ya tunata, babu kaffara gareta sai hakan
22- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
23- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
24- Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
25- ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
26- Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
47- Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna
49- Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
58- Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
72- Ya ku mutane, kuna cin bishiyu, wanda kawai na hango na sharri ne guda biyu: albasa da tafarnuwa.
73- Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
74- Wanka ranar Juma'a wajibi ne akan kowanne baligi, kuma ya yi asuwaki, ya shafa tirare in ya samu