إعدادات العرض
Fiqhun Iyali
Fiqhun Iyali
1- "Ba wai umunci bane Mutum yajewa wanda ya je, Sai dai Zumunci shi idan aka ki zuwar maka kai kaje"
عربي বাংলা ভাষা Bosanski English Español فارسی Français Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tiếng Việt සිංහල ئۇيغۇرچە كوردی Português മലയാളം ဗမာ Deutsch 日本語 پښتو অসমীয়া Shqip Svenska cs ગુજરાતી አማርኛ yo Nederlands తెలుగు Kiswahili தமிழ் ไทย دری bg ff hu it kn Кыргызча lt mg or ro rw so tg uz
13- "Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne"
19- Manzon Allah SAW ya La'anci Mutumin da ya ke sanya kayan Mata, Ko macen da take sanya kayan Maza
36- "Lallai Kabilar Ash'ariyawa idan Mujinsu ya Mutu a wajen yaki, ko Abincin Iyalansu ya ragu a Madina"
39- "Da zan Umarci wani Mutum da yayi sujada ga wani wallahi da na Umarci Mace ta yi Sujada ga Mijinta"