إعدادات العرض
Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
2- Mafi alherinku shi ne wanda ya koyi Alkur’ani kuma ya koyar da shi
4- Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Suratul Bakara da daddare sun ishe shi
6- Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana ambaton Allah a kodayaushe
16- Za’a zo da mtuwa kamar siffar farin rago da sirkin baki
23- Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
25- Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu
27- Ya ku mutane lallai Allah Ya kawar muku da wautar Jahilci da jiji da kai da iyayen da take sa su
28- {Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima}
37- Annabin Allah SAW ya kasance idan an saukar Masa da Wahayi yakan shiga qunci fuskarsa ta turvune
43- Ku karanta Al-qur'ani abunda zukatanku suka fahimta, to idan kuma kuka sava to ku tashi ku barshi