إعدادات العرض
Fiqhun Ibada - الصفحة 3
Fiqhun Ibada - الصفحة 3
1- Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau ɗaiɗai
2- Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau biyu-biyu
4- Wajibi ne a kan kowanne musulmi ya yi wanka a kowanne kwana bakwai, ya wanke kansa da jikinsa
6- Idan kun ji ladani; to, ku faɗi irin abin da yake faɗa, sannan ku yi min salati
7- Wanda ya gina masallaci saboda Allah; Allah Zai gina masa kwatankwacinsa a cikin aljanna
9- Idan ɗayanku ya shiga masallaci, to, ya yi sallah raka'a biyu kafin ya zauna
11- Ya Bilai, ka yi iƙamar sallah, ka hutar da mu da ita
12- ya ku mutane, kawai na aikata haka ne don ku yi koyi da ni, kuma ku san sallata
24- Idan Ramadan ya zo to ki yi umara, domin umara a cikinsa yana daidai da Hajji