إعدادات العرض
Fiqhun Ibada - الصفحة 2
Fiqhun Ibada - الصفحة 2
3- Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
12- Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
36- ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu
40- Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
44- Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa
54- Ya ku mutane, kuna cin bishiyu, wanda kawai na hango na sharri ne guda biyu: albasa da tafarnuwa.
55- Mun kasance ba ma daukar kalar hanta-hanta da fatsi-fatsi a bakin komai bayan tsarki
56- Ki zauna gwargwadan abinda hailarki take riƙe ki, sannan ki yi wanka
58- Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
59- Wanka ranar Juma'a wajibi ne akan kowanne baligi, kuma ya yi asuwaki, ya shafa tirare in ya samu
64- Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta
90- Wanda ya kiyaye akan raka'o'i huɗu kafin azahar da huɗu a bayanta Allah Zai haramta wuta gare shi
98- Idan Allah Ya kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa sai Ya sanya masa wata bukata zuwa gareta
99- Ni ne Dimam dan Sa'alabata dan uwan Banu Sa'ad dan Bakar