إعدادات العرض
TSARKI
TSARKI
3- Ku rage gashin baki, ku cika gemu
5- Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala
6- Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne
10- Azaba ta wuta ta tabbata ga karshen kafa ku cika alwala
11- Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
17- Idan kare ya sha a kwaryar ɗayanku to ya wanketa sau bakwai
23- sai ya yi musu alwala irin alwalar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
32- Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
33- Shi ruwansa mai tsarkakewa ne, kuma mushensa halal ne
34- Idan ruwa ya zama tulu biyu baya ɗaukar najasa
35- Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
39- Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa
48- Mun kasance ba ma daukar kalar hanta-hanta da fatsi-fatsi a bakin komai bayan tsarki
49- Ki zauna gwargwadan abinda hailarki take riƙe ki, sannan ki yi wanka
51- Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
55- Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau ɗaiɗai
56- Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau biyu-biyu
58- Wajibi ne a kan kowanne musulmi ya yi wanka a kowanne kwana bakwai, ya wanke kansa da jikinsa
84- Tana kankare shi, sannan ta wanke shi da Ruwa, ta kuma yayyafa masa Ruwa, kuma tayi sallah da shi
