إعدادات العرض
Fiqihu da Usulunsa - الصفحة 2
Fiqihu da Usulunsa - الصفحة 2
18- Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi
20- Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna
32- Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
43- Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
51- "Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne"
52- Dukkaninku masu kiwone to abin tambayane daga abinda yake kiwonta,
81- ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu
87- Duk wanda ya sha a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa
91- Lallai cewa Annabi SAW yayi Al-wala sai ya shafi tsakiyar kansa, da kuma kan Rawaninsa da Huffinsa