إعدادات العرض
ILIMIN AƘIDA - الصفحة 2
ILIMIN AƘIDA - الصفحة 2
11- An bani abubuwa biyar, wadanda ba a baiwa wani daga cikin (Annabawa) a gabani na ba
14- Ni ina inda zatan bawaNa yake, kuma Ni ina tare da shi lokacin da yake ambatona
15- ya rabauta idan gasgata hakan
16- Mafificin yinin da rana ta ɓullo a cikinsa yinin Juma'a
18- Wani bawa ba zai suturta wani bawa a duniya ba sai Allah Ya suturta shi a ranar Alƙiyama
22- Allah Ya gafarta wa al’ummata kurakurai da mantuwa da abin da aka tilasta su akansa
25- Haƙiƙa ka tambayeni daga wani abu mai girma, kuma shi mai sauƙi ne ga wanda Allah Ya sawwaƙa masa
30- Zan bada wannan tutar ga wani mutum mai ƙaunar Allah da ManzonSa, Allah zai yi buɗi ta hannayensa
34- Wanda ya mari kunci, kuma ya yaga aljihuna, kuma ya yi ihu irin ta Jahiliyya to ba shi tare da mu
41- Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku
43- Mafi tsananin azaba a wurin Allah a ranar Alkiyama wadanda suke kwaikwayon halittar Allah
49- Abu biyu a cikin mutane su kafirci ne a cikinsu: Sukar nasaba, da kukan kera ga mamaci
51- Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)?
53- ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu
54- Wanda ya rataya laya to haƙiƙa ya yi shirka
70- Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa
71- Mala'iku ba sa tafiya da ayarin da a cikinsa akwai kare ko ƙararrawa
72- Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku
73- Wanda ya rantse da amana to baya daga cikinmu
85- Alhasan da Alhusain su ne shugabannin matasan 'yan Aljanna
92- Lallai shi bai taba fada ba koda yini daya: Ya Ubangiji Ka gafarta mini kuskurena ranar sakamako
95- Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya maida makircinsa zuwa wasiwasi
98- Ka musulunta akan abinda ka gabatar na alheri
