إعدادات العرض
Fiqihun Halaye
Fiqihun Halaye
1- Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
2- Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana sonsa
3- ((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa
6- Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu
10- Na haneku da zato; domin cewa zato shi ne mafi karyar zance
11- Kada ka wulaƙanta komai daga wani aikin alheri, ko da ka gamu da ɗan uwanka ne da sakakkiyar fuska
12- Mai ƙarfi ba shi ne gwanin kaye ba, kadai mai ƙarfi shi ne wanda yake mallakar kansa a yayin fushi
13- Wanda ya shiryar a kan wani alheri, to, shi ma yana da kwatankwacin ladan wanda ya aikatashi
14- Annamimi ba zai shiga aljanna ba
15- Wanda ya kasance ya yi imani da Allah da ranar lahira, to, ya faɗi alheri ko ya yi shiru
16- Wanda ba ya jin ƙan mutane Allah - Mai girma da ɗaukaka - ba zai ji ƙansa ba
17- Lallai mafi ƙiyayyar mutane a wurin Allah (shi ne) mai taurin kai mai tsananin husuma
21- Wanda ya kare mutuncin ɗan uwansa Allah Zai kare fuskarsa daga wuta a ranar al-ƙiyama
22- Lalle Allah Yana son bawa mai tsoronSa, wanda ya wadatu, mai ɓoye kansa
25- Lalle mumini yana riska da kyawawan dabi’unsa matsayin mai azumi da mai tsayuwar dare
26- Lalle masu kyawawan dabi’unku suna cikin zaɓaɓɓunku
27- Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba
28- Ku sauƙaƙa kada ku tsananta, ku yi bushara kada ku yi kora
29- Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku
31- Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
58- Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace
60- Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
61- Mumini ba mai yawan suka bane ko mai yawan tsinuwa ba ko mai yawan alfasha ba ko mai zancen banza ba