إعدادات العرض
SALLAH
SALLAH
1- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
5- Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
9- Wanda ya sallaci sallar Asuba, to, zai kasance cikin alƙawarin Allah
11- Duk wanda ya bar sallar la’asar, to, aikinshi ya ɓaci
12- Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
14- An umarceni in yi sujjada akan gabbai bakwai
16- Ya Ubangiji Kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, Ka ɗaukaka ya ma’abocin girma da karamci
17- Ka yi Sallah a tsaye, idan ba za ka iya ba, to, a zaune, idan ba za ka iya ba, to, a ɓarin jiki
18- shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa
19- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
23- Wanda ya manta wata sallah, to, ya sallaceta idan ya tunata, babu kaffara gareta sai hakan
24- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
25- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
26- Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
27- ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
28- Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
49- Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna
51- Sallar mutum a jama'a tana karuwa akan sallarsa agidansa a kasuwarsa da daraja ashirin da wani abu
60- Babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba
62- Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka
70- Duk wanda ya yi sallah kafin ɓullowar rana da kafin faɗuwarta ba zai shiga wuta ba
74- Ya ku mutane, kuna cin bishiyu, wanda kawai na hango na sharri ne guda biyu: albasa da tafarnuwa.
75- Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
76- Wanka ranar Juma'a wajibi ne akan kowanne baligi, kuma ya yi asuwaki, ya shafa tirare in ya samu
81- Kada ɗayanku ya kuskura ya yi sallah da tufa ɗaya, babu komai a kafaɗunsa
93- Idan zaka yi sujjada, to ka sanya tafukanka ka kuma ɗaga gwiwowin hannunka
