إعدادات العرض
Falaloli
Falaloli
6- Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
8- Wani bawa ya aikata wani zunubi, sai ya ce: Ya Allah Ka gafarta min zunubina
9- Kowa ne aikin alheri sadaka ne
10- Mai yanke zumunci ba zai shiga aljanna ba
13- Babu wani abu mafi girma a wurin Allah - Maɗaukakin sarki- sama da addu'a
16- Wanda Allah yake nufin shi da alheri sai ya fahimtar da shi addini
21- Lallai cewa Allah zai tseratar da wani mutum daga al'ummata agaban halittu a ranar Alkiyama
50- Allah baiyi izini ga Annabi da wani Abu ba kamar yadda yayi izini da ya kawata Muryasa da Qur'ani
52- Allah ya haskaka Mutumin da yaji wani abu daga gare mu sannan ya isar da shi kamar yadda yaji shi
63- Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
64- Allah Ya buga wani misali hanya ce madaidaiciya
65- Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu giba?
70- Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
71- Idan kun ji ladani; to, ku faɗi irin abin da yake faɗa, sannan ku yi min salati
73- Lallai Allah ba Ya karɓar aiki sai wanda ya zama abin tsarkakewa, kuma aka nufi fuskar Allah da shi
86- Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara
95- Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah