إعدادات العرض
SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE
SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE
1- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
2- Duk wanda ya farar da wani abu a cikin wannan Addinin namu wanda ba ya ciki, to shi abun mayarwa ne
5- Imanin ɗayanku ba zai cika ba har sai son zuciyarsa ya kasance mai bi ga abin da na zo da shi
7- Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
8- Wanda ya rantse da wanin Allah to hakika ya kafirta ko ya yi shirka
17- Wanda ya farar da (wani abu) daga cikin al'amarinmu wannan abinda ba ya ciknsa to an mayar masa
23- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
28- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
29- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
30- Ku yi gaggawa da ayyuka (na alheri), wasu fitinu kamar yankin dare ne mai duhu,
39- ya rabauta idan gasgata hakan
41- Haƙiƙa ka tambayeni daga wani abu mai girma, kuma shi mai sauƙi ne ga wanda Allah Ya sawwaƙa masa
45- Wanda ya mari kunci, kuma ya yaga aljihuna, kuma ya yi ihu irin ta Jahiliyya to ba shi tare da mu
46- Abu biyu a cikin mutane su kafirci ne a cikinsu: Sukar nasaba, da kukan kera ga mamaci
50- Wanda ya rantse da amana to baya daga cikinmu
52- Lallai shi bai taba fada ba koda yini daya: Ya Ubangiji Ka gafarta mini kuskurena ranar sakamako
57- Ka musulunta akan abinda ka gabatar na alheri
62- Ni ne Dimam dan Sa'alabata dan uwan Banu Sa'ad dan Bakar
63- Yahudawa an yi fushi da su, Kiristoci kuwa batattu ne
64- Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
78- Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
