إعدادات العرض
Fiqhun Ibada
Fiqhun Ibada
5- Ku rage gashin baki, ku cika gemu
7- Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
9- Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala
10- Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne
14- Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar
15- Wanda ya sallaci sallar Asuba, to, zai kasance cikin alƙawarin Allah
17- Allah Ya ce: Ya kai Ɗan Adam, ka ciyar zan ciyar da kai
20- Duk wanda ya bar sallar la’asar, to, aikinshi ya ɓaci
23- Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
25- An umarceni in yi sujjada akan gabbai bakwai
27- Ya Ubangiji Kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, Ka ɗaukaka ya ma’abocin girma da karamci
28- Ka yi Sallah a tsaye, idan ba za ka iya ba, to, a zaune, idan ba za ka iya ba, to, a ɓarin jiki
29- shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa
31- An gina musulunci abisa abubuwa biyar
34- Azaba ta wuta ta tabbata ga karshen kafa ku cika alwala
36- Wanda ya manta wata sallah, to, ya sallaceta idan ya tunata, babu kaffara gareta sai hakan
37- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
38- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
41- Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah
42- Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
43- Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
45- ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
47- Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
61- Idan kare ya sha a kwaryar ɗayanku to ya wanketa sau bakwai
73- sai ya yi musu alwala irin alwalar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
93- Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi
94- Wanda ya sallaci sanyaya biyu zai shiga aljanna