إعدادات العرض
FIƘHU DA USULU
FIƘHU DA USULU
2- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
3- Kabar abinda kake kokwantansa, zuwa ga abinda baka kokwantansa
4- Lallai Allah Ya wajabta kyautatawa akan kowanne abu
9- Dukkan abin da yake sa maye haramun ne.
14- Ku rage gashin baki, ku cika gemu
16- Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
18- Allah ba ya karbar sallar dayanku idan ya yi hadasi har sai ya yi alwala
19- Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne
25- Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
26- Lallai Allah Ya wajabta kyautayi a kan kowane abu
30- Lallai cewa tawaida da layu da tiwala (tsafin juyar da tunani musamman tsakanin ma'aurata) shirka ne
31- Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar
32- Wanda ya sallaci sallar Asuba, to, zai kasance cikin alƙawarin Allah
35- Duniya jin daɗi ce, fiyayyen jin daɗin duniya shi ne mace ta gari
36- Allah Ya ce: Ya kai Ɗan Adam, ka ciyar zan ciyar da kai
37- Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda aka halatta muku mata da su
40- Duk wanda ya bar sallar la’asar, to, aikinshi ya ɓaci
42- Idan mutum ya ciyar da iyalinsa yana mai nemi ladan hakan, to, [za ta kasance] sadaka ce a ga reshi
45- Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
47- An umarceni in yi sujjada akan gabbai bakwai
49- Ya Ubangiji Kai ne aminci, kuma aminci daga gareka yake, Ka ɗaukaka ya ma’abocin girma da karamci
50- Ka yi Sallah a tsaye, idan ba za ka iya ba, to, a zaune, idan ba za ka iya ba, to, a ɓarin jiki
51- shin kana jin kiran Sallah idan aka kira, ya ce: Eh, sai ya ce: Ka amsa
52- Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya koya mana jawabin fara magana
56- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
59- Azaba ta wuta ta tabbata ga karshen kafa ku cika alwala
61- Wanda ya manta wata sallah, to, ya sallaceta idan ya tunata, babu kaffara gareta sai hakan
62- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
63- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
69- Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne
70- Wanda ya yi yaƙi dan kalmar Allah ta zama maɗaukakiya, to shi ne sabo da Allah
71- Idan kun ji kiran sallah, to ku fadi irin abinda ladani yake fada
72- Ka barsu don na shigar da su suna da tsarki
74- ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
77- Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
92- Idan kare ya sha a kwaryar ɗayanku to ya wanketa sau bakwai
