إعدادات العرض
ILIMIN AƘIDA
ILIMIN AƘIDA
1- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
2- Lallai cewa ɗayanku ana tara halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba’in yana maniyyi
3- Duk wanda ya farar da wani abu a cikin wannan Addinin namu wanda ba ya ciki, to shi abun mayarwa ne
11- Lallai Allah Ya rubuta kyakkyawa da mummuna, sannan ya bayyana haka
13- Imanin ɗayanku ba zai cika ba har sai son zuciyarsa ya kasance mai bi ga abin da na zo da shi
16- Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai
17- Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
22- Wanda ya rantse da wanin Allah to hakika ya kafirta ko ya yi shirka
32- Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa
34- Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta
35- Masu tsanantawa sun halaka
38- Wanda Allah Yake nufinsa da alheri zai shafeshi da rashin lafiya (zai jarrabeshi)
41- Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku
43- Wanda ya farar da (wani abu) daga cikin al'amarinmu wannan abinda ba ya ciknsa to an mayar masa
46- Dukkanin al'ummata za su shiga aljanna sai wanda ya ƙi
47- Wanda ya yi kamanceceniya da wasu mutane, to, yana daga cikinsu
51- Lallai cewa ku zaku ga Ubanugijinku kamar yadda kuke ganin wannan watan, ba zaku wahala ba a ganinsa
52- Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba
59- Kada a bar wuyan wani raƙumi da wani abin wuya na tsirkiya, ko wani abin wuya dai sai an yanke shi
62- Masu jin ƙai (Ubangiji) Al-Rahman yana jin ƙansu, ku ji ƙan mutanen ƙasa wanda ke sama zai ji ƙanku
67- Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
69- An gina Musulunci abisa abubuwa biyar
78- Lallai cewa Allah zai tseratar da wani mutum daga al'ummata agaban halittu a ranar Alkiyama
80- Allah Ya rubuta abinda ya kaddarawa halittu kafin Ya halicci sammai da kasa da shekara dubu hamsin
82- Lallai tsakanin mutum da shirka da kafirci (shi ne) barin sallah
83- Lallai alƙawarin da ke tsakanin mu da su (shi ne) sallah, wanda ya barta, to, haƙiƙa ya kafirta
84- Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku
85- Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne
89- Mutum yana kan Addinin abokinsa, saboda haka dayanku ya duba wanda zai yi abokantaka (da shi)
90- Ku yi gaggawa da ayyuka (na alheri), wasu fitinu kamar yankin dare ne mai duhu,
94- Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
96- Lallai za ku bi hanyoyin waɗanda zo kafinku, taki da taki, zira'i da zira'i
